Mattiyu 27:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Yahuda ya zubar da kuɗin a cikin haikalin ya tafi. Sa’an nan ya je ya rataye kansa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki5 Sai ya watsar da kuɗin azurfan nan a Haikali, ya fita, ya je ya rataye kansa. Faic an caibideil |