Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:38 - Sabon Rai Don Kowa 2020

38 An gicciye ’yan fashi biyu tare da shi, ɗaya a damansa, ɗaya kuma a hagunsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

38 Sai kuma aka gicciye 'yan fashi biyu tare da shi, ɗaya a dama, ɗaya a hagun.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:38
10 Iomraidhean Croise  

Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya, zai kuma raba ganima tare da masu ƙarfi, domin ya ba da ransa har mutuwa, aka kuma lissafta shi tare da masu laifofi. Gama ya ɗauki zunubin mutane masu yawa, ya kuma yi roƙo saboda laifofinsu.


Bisa da kansa kuwa, an kafa rubutun zargin da aka yi masa, da ya ce, Wannan shi ne Yesu Sarkin Yahudawa.


Masu wucewa, suka zazzage shi, suna kaɗa kai,


Haka ma, ’yan fashin da aka gicciye tare da shi, suka zazzage shi.


Suka gicciye ’yan fashi biyu tare da shi, ɗaya a damansa, ɗayan kuma a hagunsa.


A rubuce yake cewa, ‘An lissafta shi tare da masu zunubi.’ Ina kuwa gaya muku, dole wannan ya cika a kaina. I, abin da aka rubuta a kaina yana kusan cikawa.”


Nan suka gicciye shi tare da waɗansu mutum biyu, ɗaya a kowane gefe da Yesu a tsakiya.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan