Mattiyu 27:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Suna fitowa ke nan, sai suka sadu da wani mutumin Sairin, mai suna Siman. Sai suka tilasta shi ya ɗauki gicciyen. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki32 Suna tafiya ke nan, sai suka gamu da wani Bakurane, mai suna Saminu. Shi ne suka tilasta wa ya ɗauki gicciyen Yesu. Faic an caibideil |