Mattiyu 27:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Gwamna ya yi tambaya ya ce, “Wane ne cikin biyun nan, kuke so in sakar muku?” Suka ce, “Barabbas.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki21 Sai mai mulki ya sāke ce musu, “Wane ne a cikin biyun nan kuke so in sakar muku?” Sai suka ce, “Barabbas.” Faic an caibideil |