Mattiyu 27:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma manyan firistoci da dattawa suka shawo kan taron, su ce, a ba su Barabbas, amma a kashe Yesu. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki20 To, sai manyan firistoci da shugabanni suka rarrashi jama'a su zaɓi Barabbas, Yesu kuwa a kashe shi. Faic an caibideil |