Mattiyu 26:72 - Sabon Rai Don Kowa 202072 Ya sāke mūsu har da rantsuwa, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan ba!” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki72 Sai ya sāke musawa har da rantsuwa ya ce, “Ban ma san mutumin nan ba.” Faic an caibideil |
“Ta haka zan zo kusa da ku don in yi hukunci. Zan hanzarta ba da shaida a kan masu yin sihiri, da mazinata da masu shaidar zur. Zan ba da shaida a kan waɗanda suke zaluntar ma’aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye da marayu, suna kuma hana baƙi samun adalci, ba sa ma tsorona,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.