Mattiyu 26:50 - Sabon Rai Don Kowa 202050 Yesu ya amsa ya ce, “Aboki, yi abin da ya kawo ka.” Sa’an nan mutanen suka matso, suka kama Yesu suka riƙe shi. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki50 Yesu ya ce masa, “Abokina, abin da ya kawo ka ke nan?” Suka matso suka ɗanke Yesu, suka kama shi. Faic an caibideil |