Mattiyu 26:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Yayinda suke cin abinci, sai ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, ɗayanku zai bashe ni.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki21 Suna cikin cin abinci, sai ya ce, “Hakika, ina gaya muku, ɗayanku zai bashe ni.” Faic an caibideil |