Mattiyu 25:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai wawayen suka ce wa masu hikimar, ‘Ku ɗan sassam mana manku; fitilunmu suna mutuwa.’ Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki8 Sai wawayen nan suka ce wa masu hikimar, ‘Ku sa mana ɗan manku kaɗan mana, fitilunmu na mutuwa!’ Faic an caibideil |