Mattiyu 25:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 “Har wa yau, za a kwatanta shi da mutumin da zai yi tafiya, wanda ya kira bayinsa ya kuma danƙa musu mallakarsa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki14 “Kamar mutum ne da zai yi tafiya, ya kira bayinsa, ya danƙa musu dukiyarsa. Faic an caibideil |