Mattiyu 24:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 ba su kuwa san abin da yake faruwa ba sai da ruwan tsufana ya zo ya share su tas. Haka zai zama a dawowar Ɗan Mutum. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki39 ba su farga ba har Ruwan Tsufana ya zo ya share su. Haka komowar Ɗan Mutum za ta zama. Faic an caibideil |