Mattiyu 23:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Wawaye makafi! Wanne ya fi girma, zinariyar, ko haikalin da yake tsarkake zinariyar? Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki17 Ku makafi, wawaye! Wanne ya fi girma, zinariyar ce ko kuwa Haikalin da yake tsarkake zinariyar? Faic an caibideil |