Mattiyu 22:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai sarkin ya yi fushi. Ya aiki mayaƙansa suka karkashe masu kisankan nan, aka kuma ƙone birninsu. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki7 Sarki ya yi fushi, ya tura sojansa, suka hallaka masu kisankan nan, suka ƙone garinsu ƙurmus. Faic an caibideil |