Mattiyu 22:44 - Sabon Rai Don Kowa 202044 “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana, sai na sa abokan gābanka su zama matashin sawunka.” ’ Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki44 “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, Zauna a damana, Sai na ɗora ka a kan maƙiyanka.’ Faic an caibideil |