Mattiyu 22:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ya yi tambaya ya ce, ‘Aboki, yaya ka shigo nan ba tare da rigar aure ba?’ Mutumin ya rasa ta cewa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki12 Sai ya ce masa, ‘Malam, ta yaya ka shigo nan ba tare da sa riga irin ta biki ba?’ Mutumin kuwa ya rasa ta cewa. Faic an caibideil |