Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 21:36 - Sabon Rai Don Kowa 2020

36 Sai ya sāke aiken waɗansu bayi wurinsu, fiye da na dā yawa, amma ’yan hayan suka yi musu kamar yadda suka yi wa na farin.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

36 Har wa yau ya sāke aiken waɗansu bayi fiye da na dā, suka kuma yi musu haka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 21:36
4 Iomraidhean Croise  

Amma da Irmiya ya gama faɗar wa dukan mutanen abin da Ubangiji ya umarce shi ya faɗa, sai firistoci, annabawa da dukan mutane suka kama shi suka ce, “Mutuwa za ka yi!


“Amma ’yan hayan suka kama bayinsa; suka dūke ɗaya, suka kashe ɗaya, suka kuma jajjefi na ukun.


A ƙarshe, sai ya aiki ɗansa a wurinsu. Ya ce, ‘Za su girmama ɗana.’


“Sai ya sāke aiken waɗansu bayi ya ce, ‘Ku ce wa waɗanda aka gayyata cewa na shirya abinci. An yanka bijimai da shanun da aka yi kiwo, kome a shirye yake. Ku zo bikin auren mana.’


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan