Mattiyu 21:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 In wani ya yi muku wata magana, ku ce masa Ubangiji yana bukatarsu, zai kuwa mai da su nan da nan.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Kowa ya yi muku magana, ku ce, ‘Ubangiji ne yake bukatarsu,’ zai kuwa aiko da su nan da nan.” Faic an caibideil |