Mattiyu 20:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Saboda haka da waɗanda aka ɗauka da fari suka zo, sun zaci za su sami fiye da haka. Amma kowannensu ma ya karɓi dinari guda. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki10 To, da na farkon suka zo suka zaci za su sami fiye da haka. Amma su ma aka ba ko wannensu dinari guda. Faic an caibideil |