Mattiyu 2:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai Hiridus ya kira Masanan nan a ɓoye, yă gano daga wurinsu daidai lokacin da tauraron ya bayyana. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki7 Sai Hirudus ya kira masanan nan a asirce, ya tabbata daga bakinsu ainihin lokacin da tauraron nan ya bayyana. Faic an caibideil |