Mattiyu 19:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Yesu ya amsa ya ce, “Musa ya ba ku izini ku saki matanku saboda taurin zuciyarku ne. Amma ba haka yake ba daga farko. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki8 Ya ce musu, “Don taurinkanku ne Musa ya yardar muku ku saki matanku, amma ba haka yake ba tun farko. Faic an caibideil |