Mattiyu 19:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 To, fa, sai ga wani ya zo wurin Yesu ya tambaye shi ya ce, “Malam, wane abu mai kyau ne ya zama mini dole in yi don in sami rai madawwami?” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Sai ga wani ya matso wurinsa, ya ce, “Malam, wane aiki nagari ne da lalle zan yi in sami rai madawwami?” Faic an caibideil |