Mattiyu 19:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’ad da Yesu ya gama faɗin waɗannan abubuwa, sai ya bar Galili, ya tafi yankin Yahudiya a ɗaya gefen Urdun. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 To, da Yesu ya gama duk wannan magana, sai ya bar ƙasar Galili, ya shiga ta Yahudiya, wadda take ƙetaren Kogin Urdun. Faic an caibideil |