Mattiyu 18:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 “Haka Ubana da yake cikin sama zai yi da kowannenku, in ba ku yafe wa ’yan’uwanku daga zuciyarku ba.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki35 Haka kuma Ubana da yake Sama zai yi da ko wannenku, in ba ku yafe wa 'yan'uwanku da zuciya ɗaya ba.” Faic an caibideil |