Mattiyu 18:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A lokacin nan sai almajirai suka zo wurin Yesu suka yi tambaya suka ce, “Wane ne mafi girma a mulkin sama?” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 A lokacin nan almajirai suka zo wurin Yesu, suka ce, “Wa ya fi girma duka a Mulkin Sama?” Faic an caibideil |