Mattiyu 16:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Me mutum zai amfana in ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa? Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa? Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki26 Me mutum ya amfana in ya sami duniya duka a bakin ransa? Me kuma mutum zai iya bayarwa ya fanshi ransa? Faic an caibideil |