Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 15:34 - Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Yesu ya tambaye su, “Burodi guda nawa kuke da shi?” Suka amsa suka ce, “Guda bakwai da ’yan ƙananan kifaye.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

34 Yesu ya ce musu, “Gurasa nawa suke gare ku?” Suka ce, “Bakwai, da ƙananan kifaye kaɗan.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 15:34
5 Iomraidhean Croise  

Sai almajiransa suka amsa suka ce, “Ina za mu sami isashen burodi a wannan wurin da babu kowa mu ciyar da irin taron nan?”


Ya sa taron su zazzauna a ƙasa.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan