Mattiyu 15:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Me ya sa almajiranka suke karya al’adun dattawa? Ba sa wanke hannuwansu kafin su ci abinci!” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 “Don me almajiranka suke keta al'adun shugabanni? Domin ba sa wanke hannu kafin su ci abinci.” Faic an caibideil |