Mattiyu 15:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai almajiran suka zo wurinsa suka ce, “Ka san cewa Farisiyawa ba su ji daɗi sa’ad da suka ji wannan ba?” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki12 Sai almajiran suka zo suka ce masa, “Ka san Farisiyawa sun ji haushi da suka ji maganan nan?” Faic an caibideil |