Mattiyu 14:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 To, dā Hiridus ya kama Yohanna ya daure, ya kuma sa shi cikin kurkuku saboda Hiridiyas, matar ɗan’uwansa Filibus, Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Don dā ma Hirudus ya kama Yahaya ya ɗaure shi, ya sa shi kurkuku saboda Hirudiya, matar ɗan'uwansa Filibus. Faic an caibideil |