Mattiyu 13:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Yesu ya ba su wani misali. “Mulkin sama yana kama da wani da ya shuka iri mai kyau a cikin gonarsa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki24 Ya kawo musu wani misali kuma, ya ce, “Za a kwatanta Mulkin Sama da mutumin da ya yafa iri mai kyau a gonarsa. Faic an caibideil |