Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 13:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Amma idanunku masu albarka ne domin suna gani, haka ma kunnuwanku domin suna ji.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

16 “Albarka tā tabbata ga idanunku domin suna gani, da kuma kunnuwanku domin suna ji.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 13:16
8 Iomraidhean Croise  

Yesu ya amsa ya ce, “Mai albarka ne kai Siman ɗan Yunana, gama ba mutum ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin sama.


Sai Yesu ya ce masa, “Wato ka gaskata saboda ka gan ni ne, masu albarka ne waɗanda ba su gan ni ba, amma suka gaskata.”


ka buɗe idanunsu su kuwa juyo daga duhu zuwa haske, daga mulkin Shaiɗan kuma zuwa wurin Allah, domin su sami gafarar zunubai da kuma matsayi a cikin waɗanda aka tsarkake ta wurin bangaskiya a cikina.’


Domin shi Allah wanda ya ce, “Bari haske yă haskaka daga duhu,” ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don yă ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan