Mattiyu 12:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Da a ce kun san abin da waɗannan kalmomi suke nufi, ‘Jinƙai nake bukata, ba hadaya ba,’ da ba ku zargi marar laifi ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki7 Da kun san ma'anar wannan cewa, ‘Ni kam, zaman jinƙai nake nema a gare ku, ba hadaya ba’, da ba ku ga laifin marasa laifi ba. Faic an caibideil |