Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 12:49 - Sabon Rai Don Kowa 2020

49 Sai ya miƙa hannu wajen almajiransa ya ce, “Ga mahaifiyata da kuma ’yan’uwana.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

49 Sai ya miƙa hannu wajen almajiransa, ya ce, “Ga nan tsohuwata da 'yan'uwana nan!

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 12:49
7 Iomraidhean Croise  

Ya amsa masa ya ce, “Wace ce mahaifiyata, su wane ne kuma ’yan’uwana?”


Ai, duk wanda yake aikata nufin Ubana wanda yake cikin sama, shi ne ɗan’uwana da ’yar’uwata da kuma mahaifiyata.”


Sai ku tafi da sauri ku gaya wa almajiransa cewa, ‘Ya tashi daga matattu, ya kuma ya sha gabanku zuwa Galili. Can za ku gan shi.’ Ga shi na faɗa muku.”


Sai ya dubi waɗanda suke zaune kewaye da shi ya ce, “Ga mahaifiyata da ’yan’uwana!


“Addu’ata ba saboda masu bina kaɗai ba ne. Ina addu’a kuma saboda waɗanda za su gaskata da ni ta wurin maganarsu.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan