Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 12:47 - Sabon Rai Don Kowa 2020

47 Wani ya ce masa, “Mahaifiyarka da ’yan’uwanka suna tsaye a waje, suna so su yi magana da kai.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

47 Wani ya ce masa, “Ga tsohuwarka da 'yan'uwanka suna tsaye a waje, suna so su yi magana da kai.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 12:47
2 Iomraidhean Croise  

Yayinda Yesu yake cikin magana da taron, sai ga mahaifiyarsa da ’yan’uwansa tsaye a waje, suna so su yi magana da shi.


Ya amsa masa ya ce, “Wace ce mahaifiyata, su wane ne kuma ’yan’uwana?”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan