Mattiyu 11:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 In kuna niyya ku yarda da wannan, to, shi ne Iliya da dā ma zai zo. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki14 In kuma za ku karɓa, shi ne Iliya da dā ma zai zo. Faic an caibideil |
Na ga kursiyoyi inda waɗanda aka ba su ikon shari’a suke zama a kai. Sai na ga rayukan waɗanda aka yanke kawunansu saboda shaidarsu don Yesu saboda kuma maganar Allah. Ba su yi wa dabban nan ko siffarta sujada ba, ba su kuma sami alamarta a goshinsu ko a hannuwansu ba. Suka sāke rayuwa daga matattu, suka yi mulki tare da Kiristi shekaru dubu.