Mattiyu 10:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 “Kada fa ku ɗauka na zo ne don in kawo salama a duniya. A’a, ban zo don in kawo salama ba, sai dai takobi. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki34 “Kada dai ku zaci na zo ne in kawo salama a duniya. A'a, ban zo domin in kawo salama ba, sai dai takobi. Faic an caibideil |