Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 10:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 “Ɗan’uwa zai ci amanar ɗan’uwansa, a kuma kashe shi, Uba ma zai yi haka da ɗansa; ’ya’ya za su tayar wa iyayensu, su kuma sa a kashe su.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

21 'Dan'uwa zai ba da ɗan'uwansa a kashe shi, uba kuwa ɗansa. 'Ya'ya kuma za su tayar wa iyayensu, har su sa a kashe su.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 10:21
12 Iomraidhean Croise  

Sa’an nan Dawuda ya ce wa Abishai da dukan fadawansa, “Ɗana, na cikina, yana ƙoƙari yă kashe ni. Balle wannan mutumin Benyamin! Ku ƙyale shi, yă yi ta zargi, Ubangiji ne ya ce masa yă yi haka.


Duk abokaina sun yashe ni; waɗanda nake ƙauna sun zama ba sa ƙaunata.


Kuna ci gaba da magana a kan ɗan’uwanku ku kuma yi maganar ƙarya a kan ɗan mahaifinku.


“Zan tā da hargitsi tsakanin mutumin Masar da mutumin Masar, ɗan’uwa zai yi gāba da ɗan’uwa maƙwabci ya yi gāba da maƙwabci, birni ya yi gāba da birni, mulki ya yi gāba da mulki.


In kuma wani ya yi annabci, sai mahaifinsa da mahaifiyarsa su ce masa, ‘Ba za ka rayu ba, gama kana faɗar ƙarya da sunan Ubangiji.’ Sa’ad da yake yin annabci, iyayensa za su soke shi da takobi.


A wannan lokaci, da yawa za su juya daga bangaskiya, su ci amana su kuma ƙi juna,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan