Mattiyu 10:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 In gidan na kirki ne, bari salamarku ta zauna a kansa; in kuwa ba mai kirki ba, salamarku ta komo muku. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki13 In gidan na kirki ne, salamarku tă tabbata a gare shi. In kuwa ba na kirki ba ne, to, tă komo muku. Faic an caibideil |