Mattiyu 10:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 kada ku ɗauki jaka don tafiya, ko ƙarin riga, ko takalma ko sanda; domin ma’aikaci ya cancanci hakkinsa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki10 kada kuma ku ɗauki burgami a tafiyarku, ko taguwa biyu, ko takalma, ko sanda, don ma'aikaci ya cancanci hakkinsa. Faic an caibideil |