Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Makoki 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 An yi wa mata fyaɗe a cikin Sihiyona, da kuma budurwai a cikin garuruwan Yahuda.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

11 An yi wa mata faɗe a cikin Sihiyona, Haka kuma aka yi wa budurwai a garuruwan Yahuza.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Makoki 5:11
3 Iomraidhean Croise  

Za a fyaɗa ’ya’yansu a ƙasa su yi kucu-kucu a idanunsu; za a washe gidajensu, a kuma kwana da matansu.


Zan tara dukan al’ummai su yaƙi Urushalima; za a ci birnin da yaƙi, za a washe gidaje, a kuma yi wa mata fyaɗe. Rabin birnin zai je bauta, amma ba za a kwashe sauran mutanen daga birnin ba.


Za ku yi tashin yarinya, amma wani ne zai ɗauke ta yă kwana da ita. Za ku gina gida amma wani ne zai zauna a ciki. Za ku shuka inabi, amma ba za ku ma fara jin daɗin ’ya’yansa ba.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan