10 Fatar jikinmu ta yi zafi kamar murhu, muna jin zazzaɓi domin yunwa.
10 Fatar jikinmu ta yi zafi kamar murhu, Saboda tsananin yunwa.
Fatar jikina ta yi baƙi tana ɓarewa; jikina yana ƙuna da zazzaɓi.
Ko da yake ni kamar salkar ruwan inabi ne a cikin hayaƙi, ban manta da ƙa’idodinka ba.
Ya sa fatar jikina da naman jikina sun tsufa ya kuma karya ƙasusuwana.
Amma yanzu sun fi dare duhu; ba a iya gane su a tituna. Fatar jikinsu ta manne da ƙasusuwansu; sun bushe kamar itace.