Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Makoki 3:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Ya tare hanyata da tubula na duwatsu; ya sa hanyata ta karkace.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

9 Ya toshe hanyata da sassaƙaƙƙun duwatsu, Ya karkatar da hanyoyina.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Makoki 3:9
6 Iomraidhean Croise  

Ya tare mini hanya yadda ba zan iya wucewa ba; ya rufe hanyata da duhu.


Numfashinsa kamar raƙuman ruwa masu gudu yana tashi har zuwa wuya. Yakan tankaɗe al’ummai cikin lariyar hallaka; yakan sa a muƙamuƙan mutane linzamin da zai jagorance su su kauce.


Don me, ya Ubangiji, ka sa muna barin hanyoyinka muka kuma taurare zukatanmu don kada mu girmama ka? Ka komo domin darajar bayinka, kabilan da suke abin gādonka.


Kamar beyar da take a laɓe tana jira, kamar zaki a ɓoye,


ya janye ni daga kan hanya ya ɓatar da ni ya bar ni ba taimako.


Saboda haka zai tare hanyarta da ƙaya; zan yi mata katanga don kada tă sami hanya.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan