Mahukunta 8:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Gideyon da mutanensa ɗari uku, sun gaji, duk da haka suka yi ta fafarar, suka zo Urdun suka haye shi. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 Da Gidiyon ya zo Urdun sai ya haye tare da mutum ɗari uku ɗin nan da suke tare da shi. Ko da yake sun gaji, duk da haka suka yi ta runtumar magabta. Faic an caibideil |