Mahukunta 4:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Barak ya ce, “In kika tafi tare da ni, zan tafi; amma in ba ki zo tare da ni ba, ba zan tafi ba.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki8 Barak ya ce mata, “Idan za ki tafi tare da ni, zan tafi, amma idan ba za ki tafi tare da ni ba, ni ma ba zan tafi ba.” Faic an caibideil |