Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 2:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Aka binne shi a ƙasar gādonsa, a Timnat Heres a ƙasar tudu ta Efraim, arewa da Dutsen Ga’ash.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

9 Suka binne shi a Timnat-sera a ƙasar tuddai ta Ifraimu, arewa da dutsen Ga'ash, a ƙasar gādonsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 2:9
6 Iomraidhean Croise  

Sa’ad da aka gama raba gādon ƙasar bisa ga ƙuri’a. Sai Isra’ilawa suka ba Yoshuwa ɗan Nun nasa rabo a cikinsu,


yadda Ubangiji ya umarta, suka ba shi garin da ya ce a ba shi, Timnat Serad a ƙasar tudu ta Efraim. Ya kuma gina garin ya zauna a can.


Bayan waɗannan abubuwa, Yoshuwa ɗan Nun, bawan Ubangiji, ya mutu yana da shekaru ɗari da goma.


Suka kuma binne shi a ƙasarsa ta gādo, a Timnat Sera a ƙasar kan tudu ta Efraim, arewa da Dutsen Ga’ash.


Bayan da Yoshuwa ya rasu, Isra’ilawa suka tambayi Ubangiji suka ce, “Wane ne zai fara tafiya don yă yaƙi Kan’aniyawa dominmu?”


Yoshuwa ɗan Nun, bawan Ubangiji, ya mutu yana da shekara ɗari da goma.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan