Mahukunta 2:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan Yoshuwa ya sallami Isra’ilawa, sai suka tafi don su mallaki ƙasar, kowa da nasa gādon. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki6 Da Joshuwa ya sallami Isra'ilawa, kowane mutum ya tafi domin ya ɗauki gādonsa, don ya mallaki tasa ƙasa. Faic an caibideil |