Mahukunta 2:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka ina gaya muku cewa ba zan kore su a gabanku ba; za su zama muku ƙaya, gumakansu kuma za su zama muku tarko.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Don haka na ce, ‘Ba zan kore muku su ba, amma za su zamar muku ƙaya, gumakansu kuwa za su zamar muku tarko.’ ” Faic an caibideil |