Mahukunta 18:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Da suka komo Zora da Eshtawol, ’yan’uwansu suka tambaye su, “Me kuka gano?” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki8 Da mutanen nan biyar suka koma wurin 'yan'uwansu a Zora da Eshtawol, sai 'yan'uwan suka tambaye su labarin tafiyarsu. Faic an caibideil |