Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 13:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Allah ya ji Manowa, sai mala’ikan Allah ya sāke zuwa wurin matar yayinda take gona; amma Manowa mijinta ba ya tare da ita.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

9 Allah kuwa ya ji roƙon Manowa, ya sāke aiko da mala'ikansa wurin matar, sa'ad da take a saura, mijinta kuwa ba ya tare da ita.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 13:9
4 Iomraidhean Croise  

Ya kai wanda yake jin addu’a a gare ka dukan mutane za su zo.


Sai matar ta ruga don ta faɗa wa mijinta, ta ce, “Ga shi ya zo! Mutumin da ya bayyana mini ran nan!”


Sai Manowa ya yi addu’a ga Ubangiji ya ce, “Ya Ubangiji, ina roƙonka, bari mutumin Allahn da ka aiko mana yă sāke zuwa don yă koya mana yadda za mu goyi yaron da za a haifa.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan