Mahukunta 13:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Akwai wani mutumin Zora, mai suna Manowa, daga kabilar Dan, matarsa kuwa bakararriya ce, ba ta haihuwa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 Akwai wani mutumin Zora daga kabilar Dan, sunansa Manowa, matarsa bakarariya ce, ba ta haihuwa. Faic an caibideil |